| تعداد آیه | حزب | جزء | صفحهی شروع | محل سوره |
|---|---|---|---|---|
| 3 | 120 | 30 | 601 | مكه |
Ina rantsuwa da zãmani. ١ Lalle ne mutum yana a cikin hasara. ٢ Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara). ٣