«الفيل»

لیست سوره‌ها

اطلاعات سوره

تعداد آیه حزب جزء صفحه‌ی شروع محل سوره
5 120 30 601 مكه

متن سوره

Ashe, ba ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata ga mutanen giwa ba? ١ Ashe, bai sanya kaidinsu a cikin ɓata ba? ٢ Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a. ٣ Suna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta. ٤ Sa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye? ٥