| تعداد آیه | حزب | جزء | صفحهی شروع | محل سوره |
|---|---|---|---|---|
| 4 | 120 | 30 | 602 | مكه |
Sabõda sãbon ¡uraishawa. ١ Sãbonsu na tafiyar hunturu da ta bazara. ٢ Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah). ٣ wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro. ٤