«الكافرون»

لیست سوره‌ها

اطلاعات سوره

تعداد آیه حزب جزء صفحه‌ی شروع محل سوره
6 120 30 603 مكه

متن سوره

Ka ce: "Ya kũ kãfirai!" ١ "Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba." ٢ "Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba." ٣ "Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba." ٤ "Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba." ٥ "Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni." ٦