Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci." ١ "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata." ٢ "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba." ٣ "Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi." ٤