| تعداد آیه | حزب | جزء | صفحهی شروع | محل سوره |
|---|---|---|---|---|
| 5 | 120 | 30 | 604 | مكه |
Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya" ١ "Daga sharrin abin da Ya halitta." ٢ "Da sharrin dare, idan ya yi duhu." ٣ "Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin ƙulle-ƙulle." ٤ "Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada." ٥